Select your region
and interface language
We’ll show relevant
Telegram channels and features
Region
avatar

Aminu Crypto Labs

AminuCryptoLabs
Crypto Learning Hub - Airdrops, Mining, and In-Depth Blockchain Education Owner: @aminudayyib Twitter: https://x.com/AminuCryptoLabs?t=Ht-TTMm9gBD0GLAmIxjktg&s=09 Facebook: https://www.facebook.com/aminu.dayyib.zakariyya.775809
Subscribers
161 000
24 hours
30 days
Post views
15 049
ER
9,35%
Posts (30d)
100
Characters in post
580
Insights from AI analysis of channel posts
Channel category
Cryptocurrencies
Audience gender
Male
Audience age
25-34
Audience financial status
Middle
Audience professions
Technology & Software Development
Summary
March 03, 08:16
Media unavailable
1
Show in Telegram

INTERLINK GROUP
Wato idan ma samu active group members kullum zaku ringa claiming 180 $ITLG cikin sauƙi, bayan wanda kake claiming after each 4h. Ka samu ka shiga group fiye da ɗaya ko zuwa biyar ne at least idan wasu basu zama active ba wasu zasu zama.
Kuzo mu bubbude group saboda samun active member.
Interlink za'a samu alkhairi sosai in Sha Allah. Idan baka fara ba wannan damar ka ce yanzu kayi register
👇🏻
https://interlinklabs.ai/74313700
Allah Ya bamu Sa'a
🙏

March 02, 08:39
Media unavailable
1
Show in Telegram

Momentum is building.
Traders are claiming daily rewards, and the pool resets tomorrow.
Opportunities like this favor those who act early and consistently.
If you’re serious about maximizing campaigns, now is the time.
Join here:
👇
https://app.sensor.weex.tech:8106/t/Hcs
Don’t sit on the sidelines while others accumulate.
New to Weex? Register here:
http://bit.ly/46p26Rp
#WEEX

March 01, 09:55
Media unavailable
1
Show in Telegram

$Earn Up to 5,000 $INVENT from the Invent Money Airdrop:
FAKA-FAKA — kowa ya shiga yayi claiming.
Airdrop Link:
https://app.inventmoney.com/r/3L2SEDX5
The Invention Network is a global community for inventors.
Just 18 hours ago, the project officially launched Invent Money - a “SuperApp for Internet Earners” with missions, competitions, and earning opportunities.
🤑
How to Join:

︎ Visit:
https://app.inventmoney.com/r/3L2SEDX5

︎ Connect your wallet, verify your Gmail, and create a username

︎ Get 16 tokens instantly

︎ Complete available missions to earn up to 5,000 $INVENT
The project follows a “Flip The Script” model: at least 50% of revenue is shared directly in USD with holders (not points or credits).
It’s still early, and it’s hard to say whether it will be solid or not - but since it’s free, it might be worth a try
😉

March 01, 08:03
Media unavailable
1
Show in Telegram

Ni nasan bazan saka ba, amma wasu zasu iya sakawa. Hakan kuma ya zama wani abu na daban, shi yasa na goge. Idan an samu wani sabon update din zan kawo muku

February 28, 19:38

Idan kayi participating a $Artyfact USDT Airdrop dana kawo shekaran jiya, list ya fito kowa ya shiga ya duba address dinsa.
👇
https://docs.google.com/spreadsheets/d/14WYmo0d7mMyvwglO8uVLseaODi05WYXF

February 28, 16:52
Media unavailable
1
Show in Telegram

WITHDRAWAL QOUTA
💰
Kwana biyun nan naga ATOSHI suna yawan raba withdrawal qouta (withdrawal $ATOS) Wanda zaka iya cirewa ka siyar, idan kasan a baya ka sassamu ko kuma yanzu kana yawan samu zaka iya withdraw ka siyar (minimum 100).
Wannan duk cikin shirye shiryen Mainnet ne, ku dage ku zama active.
Idan kayi register yanzu, zasu baka 23,000 $ATOS kusan $23, idan kayi sauran task kayi KYC zai zama verified

lokacin Mainnet zaka cire duk verified atos naka.
https://invite.atoshi.org/?code=X67SMB
Ko ka dakko app ɗin a playstore, sai kasa wannan code ɗin: "X67SMB"
Ga yadda ake KYC:
https://t.me/AminuCryptoLabs/7112
Email 5 da zaka saka wajen security circle.
solusifokus@gmail.com
cetarcetir99@gmail.com
jogcyber@gmail.com
suksesindah2025@gmail.com
miniaturrahmi1994@gmail.com
Allah Ya bamu Sa'a
🙏

February 27, 20:39
Media unavailable
1
Show in Telegram

NIVO UPDATE
NIVO da muka fara mining kwanaki wanda mutane da yawa sunyi KYC ya jima ba'a karɓa ba, yanzu sunyi masive approving, inda suka yi approve na dubunnan mutane. Kuje ku duba idan sun maka rejecting sai ka sake yi.
Idan zaka yi KYC kana buƙatar 20 $NIVO a wallet ɗin ka.
Idan kana son siya
👇
Chat me on
Whatsapp
Wannan shi ne Link na NIVO
👇
https://nivochain.site/login?ref=2BXNR5IQ
Allah Ya bamu Sa'a
🙏

February 27, 15:56
Media unavailable
1
Show in Telegram

__Reminder
🔔
BIOMETRIC VERIFICATION DOLE NE A ATOSHI
🧏🏻‍♂️
Dole ne kowa sai yayi *Biometric Verification*, saboda haka yana da kyau mutum ya mayar da hankali yayi.
Hanyar da zaka bi wajen yi shi ne, kana da zaɓi biyu. Ka tabbatar application ɗin ka is updated, hanya biyu kuma da zaka samu damar yi shi ne, ko dai kayi daily check-in *30 days* ko kuma kayi inviting *10 new users*.
- zaka shiga wurin da kayi KYC sai scroll down can ƙasa anan zaka ga wajen.
Idan kayi register yanzu, zasu baka 23,000 $ATOS kusan $23, idan kayi sauran task kayi KYC zai zama verified

lokacin Mainnet zaka cire duk verified atos naka.
https://invite.atoshi.org/?code=X67SMB
Ko ka dakko app ɗin a playstore, sai kasa wannan code ɗin: "X67SMB"
Ga yadda ake KYC:
https://t.me/AminuCryptoLabs/7112
Email 5 da zaka saka wajen security circle.
solusifokus@gmail.com
cetarcetir99@gmail.com
jogcyber@gmail.com
suksesindah2025@gmail.com
miniaturrahmi1994@gmail.com
Allah Ya bamu Sa'a
🙏

February 27, 12:52
Media unavailable
1
Show in Telegram

💥
Bybit P2P Super Deal: Start Your P2P Journey today & win big rewards
💥
🛠
How to Join:
1️⃣
Sign Up & Verify
Create a new Bybit account and complete your Identity Verification.
👉
https://partner.bybitglobal.com/b/65545
2️⃣
Make Your First P2P Deposit
Go to the P2P Trading page, find the red task bar, and deposit at least 10 USDT via P2P.
3️⃣
Spin the Lucky Draw
🎡
Get a spin for a chance to win coupons worth up to 99 USDT.
4️⃣
Use Your Coupon
Apply it to your P2P orders and enjoy unbeatable discounts — up to 99% off!
For more information -
https://www.bybit.com/en/promo/global/p2psuperdeal

February 27, 08:11
Media unavailable
1
Show in Telegram

Da yawanku sun samu kyautar 5million RP ɗin da ake samu a $Bittoken Mining amma basu sani ba. Yadda ake shiga a duba ayi kuma claiming shine:
Register here:
https://bittokenapp.com/register?ref=4620116193
Kana shiga cikin $Bittoken đin, sai kayi click akan bangaren "Earn" to kana shiga sai ka shiga (Pending Giveaways),
To idan ka samu, sai kayi claiming. Idan zasuyi Converting zuwa $BTT Tokens a wannan watan, automatically zakaga kaima sun yi maka zuwa $BTT.
Zaka iya siyar da $BTT ɗinka nan take a $P2P Market ɗinsu ka cire kuɗinka. Yadda akeyin Register shine:
1] Kana shiga zaka saka sunanka da Gmail ɗinka, za kuma ka zaɓi sunan ƙasarka (Country – Nigeria).
2] Sai kuma Verification — Zakaga sun baka number, misali kamar suce (5+5), sai kace musu 10 kenan. Ko kuma su baka mai multiplication
✖️
suce ka buga. Sai ka lissafa ka saka.
3] Idan kayi gaba zasu turo maka Message ta Gmail box dinka da kuma Telegram, duk sai ka ɗakko ka saka verification code ɗin.
Shikenan sai ka fara mining.