Select your region
and interface language
We’ll show relevant
Telegram channels and features
Region
avatar

WEB3TUTELAGE AIRDROP

web3tutelageairdrop
Get all the latest Airdrop in cryptocurrency, you can join this group to learn crypto free. English group : https://t.me/web3tutelage Hausa group: https://t.me/web3tutelagehausa
Subscribers
2 780
24 hours
-2
30 days
Unusual 24 hours drop
Post views
742
ER
26,69%
Posts (30d)
Characters in post
444
Insights from AI analysis of channel posts
Channel category
Cryptocurrencies
Audience gender
Male
Audience age
25-34
Audience financial status
Middle
Audience professions
Technology & Software Development
Summary
January 25, 06:13
Media unavailable
2
Show in Telegram

Wannan Airdrop din ba'a kashe kosisi.
1/x
Zaku iya amfani da brave browser, kuyi creating koh hada sabon wallet a ciki.
---> kuje '
dashboard.layeredge.io
'
--> Kusa ref code dinnan domin farawa : S6hbiCIl
--> Sai ku danna start

December 31, 13:45

Hivera , shine mining din danasan nakeyi, indai zakuyi kuma karku zura jiki kuyi ta sa mishi kudi, kawai indai kukai biya daya na qara gudun mining dinku, ba sai kun qara ba, yanada risky sosai incase zaka saka mishi kudi kabi a hankali.
Mining koh airdrop ba'a gane mai kyau sai an launcher shi, hakan yasa nace kuyi, amma inma zakusa kudi, kuaa kadan ,inma hankalinka bai kwanta dashi ba, kawai kanimi referral dinka ka manta da sa masa kudi.
Allah ya bamu sa'a
Ga link dina nan :
https://t.me/Hiverabot/app?startapp=2fe7de2b0

December 19, 13:24

Ga wani sabon airdrop, kawai submitting din solana wallet dinku  zakuyi.
https://airdrop.krain.ai/NKEXAB

December 17, 13:37

Ku dage kuyi wannan shima, kamar Arkham ne wannan
https://yaps.kaito.ai/referral/1142285827046805505

December 16, 08:16
Media unavailable
1
Show in Telegram

Yanada risky gaskiya, amma zan bada shawaran mutun ya dage yayi boosting guda biyu. Saboda zasu iya guduwa ko wabi abu makamancin haka. Amma gaskiya sun burgeni da sukai tsarin da sauki, sannan sabone, gashi ansa musu hannun jari tun tanzu, sannan duka token din zasu raba
1. Ka danna " Increase capacity" sai ka biya 200 star
2. Ka danna " Hyper Mode " ka biya 200 stars domin qarawa mining dinka sauri da ninki sau biyar (5).
Ga link :
https://t.me/Hiverabot/app?startapp=2fe7de2b0

December 16, 07:11
Media unavailable
3
Show in Telegram

Sabon mining, yau aka laucnher shi
Kawai ka shiga ta wannan link din :
https://t.me/Hiverabot/app?startapp=2fe7de2b0
Sai ka danna skip, ka shiga ciki, kayi tasks din ba wahala.
Zasuyi launching February na 2025, ko kuma indai akayi mining din duka coins din, duka token din zasu rabawa mutane. Kuyi sauri kuyi.
Sannan Ton sunyi investing a cikinsu

September 22, 11:58

Circle
🔥
🔥
🔥
🔥
Indai kana yin Major, to ka tabbatar kanayin Circle, sunzo da kusan tsari ɗaya, suna bada points ɗinsu mai suna spark guda 600 idan kayi register.
Major ya kusa shiga kasuwa, a abinda ya baiyana kuma zasu bawa ƴanbaiwa kuɗi idan ka kalli tsarin su, da kuma tazarar da take tsakanin Influencer da Ɗanbaiwa ba mai yawa bace. Ana gamawa da Major, Circle ne na gaba:
https://t.me/sparkscirclebot?start=ref219761
Finally
#Spark
announce that
#sparkscirclebot
is now available to play!
🎆
Getting started is easy:
🎇
Earn Sparks:
1️⃣
Invite friends;
2️⃣
Complete tasks;
3️⃣
Visit the game daily.
🍀
Upgrade them into Circles:
1️⃣
Go to the Upgrade tab;
2️⃣
Choose a chance from 1% to 100%;
3️⃣
Enter the amount of Sparks to upgrade and start!
🎁
Earn rewards:
📱
Get on the leaderboard and win TON;
📱
Convert circles into $CIRCLE token in the future;
📱
More TON rewards are coming soon.
Play:
https://t.me/sparkscirclebot?start=ref219761

September 17, 09:35

⚡️
⚡️
🟠
Binance launched mini-app in Telegram!
It's called Moonbix and that's a classical miner with new pull-2-earn mechanics.
https://t.me/Binance_Moonbix_bot/start?startapp=ref_492171754&startApp=ref_492171754
Join the Moonbix Journey! Get 1000 Coins as a new player and stay tuned for exciting airdrops and special rewards from Binance!
🔜
Start Binance Moonbix now
🔙
💡
You have to register in Binance and pass KYC to be eligible for rewards. Only players with passed KYC are eligible for rewards, according to terms of service.
🔜
Register on Binance
🔙

August 25, 10:46
Media unavailable
1
Show in Telegram

Idan har izuwa yanzu baka shiga Mini-App din
#Major
ba tukunna, toh ga tsaruka tare da garabasa mai daɗi suna jiran ku:
75
⭐️
gayyatar bonus a gare ku
200
⭐️
idan kun kasance Premium telegram Major
👇
👇
👇
Wayandama basu fara mining din
#Major

ba, zasu iya amfani da link below
👇
domin farawa, tareda shiga group squad na
#Web3Tutelage
(Hausa).
https://t.me/major/start?startapp=1661875145-492171754

August 05, 19:07
Media unavailable
1
Show in Telegram

DRFT-PARTY
Web3 Game neh da aka Kirkira akan TON Blockchain, a Telegram inda mutum zai haɗa motoci tsere, Hada NFTs da karbansu, da tsere da wasu players din...
Kar a manta da yin Drifting aha!
🚗
💨
Asusun Binance Labs Fund neh suke backing nasu: Telegram Mini-App Game Airdrop Kyauta!
https://x.com/BinanceLabs/status/1820474883417280713?t=s2DfHjLVQXVNF8z_PEm64g&s=19
- Ka tattara kuma ka tara $DRFT tokens:
- Kayi completing din Mini-App-ins social tasks.
- Ka Shiga Mini-App din yau da kullun don claiming daily reward.
- Kayi playing din wasan Drift din Mota don tara points wanda kullum za'ayi converting nasu zuwa
#DRFT
tokens.
Muyi Drift!
Muhaɗa Motoci Tsere!
Fara mining din
#DRFT
tokens!
Shiga nan:
👇
https://t.me/drft_party_bot/game?startapp=492171754