Выберите регион
и язык интерфейса
Покажем актуальные для региона
Telegram-каналы и возможности
Регион
avatar

Airdrops Hausa

AirdropsHausaChannel
Channel din Airdrops Hausa an kirkiro ta ne dan bayar da ilimi akan yadda ake neman Airdrops, mining, farming, dss da kuma kawo sababbin Airdrop masu ingancin gaske. Tashar zata mayar da hankali sosai wajen kawo muku su akai akai.
Подписчики
19 100
24 часа
-9
30 дней
9
Просмотры
998
ER
5,23%
Посты (30д)
24
Символов в посте
245
Инсайты от анализа ИИ по постам канала
Категория канала
Блог о бизнесе и экономике
Пол аудитории
Мужской
Возраст аудитории
25-34
Финансовый статус аудитории
Средний
Профессии аудитории
Маркетинг и продажи
Краткое описание
March 09, 13:37
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Salam, barkanku da yau
👋
Gate Exchange na koyawa mutane yadda
Traditional Finance (TradFi) yake.
Ku sami ilimi sannan ku samu damar
samun rewards
.
👉
Danna nan domin karin bayani da participation:
https://t.me/GateAfricaNews/4233
In kuma baka da gate, zaka iya yin rajista ta nan:
https://www.gate.com/share/BFdEXF0J
Referral code:
BFdEXF0J

March 08, 20:13
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

A yanzu halin da ake ciki kou Naira tafi rial na Iran daraja sosai.
Daga 1979 zuwa yau Rial ɗin ya rasa kimanin 20,000x a daraja.

March 06, 21:19
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Shin kun san kasuwar stocks ko kuma kuna cinikayya ta ciki?
👀

March 05, 21:56
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Shin kun san rabe-raben dabino
👀
Kuma wanne ne ya fi burge ka?
Barkan mu da shan ruwa jama'a

March 05, 14:45
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

📢
Sabon Airdrop Opportunity daga Gate Exchange
Akwai wani
sabon Airdrop na Doge
daga Gate da aka saki yanzu. Duk wanda yake son participating zai iya duba cikakken bayani ta wannan link ɗin.
👉
https://t.me/GateAfricaNews/4179
In kuma baka da gate, zaka iya yin rajista ta nan:
https://www.gate.com/share/BFdEXF0J
Referral code:
BFdEXF0J

March 04, 06:30
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

🔥
2026 Red Bull Trading Tour Season 2 ya fara aiki!
🏎️
🏁
Gate Exchange ta dawo da
Red Bull Trading Tour Season 2
, inda za a raba
60,000 GT
ba tare da wata matsala ko shinge ba.
🏆
Wanda ya zama champion zai lashe
tikitin F1 Miami Grand Prix
🎁
👉
Sabbin users
za su iya samun har
50 USDT
ta hanyar registration da kuma sharing event ɗin.
🎯
Sabbin hanyoyin shiga.
💰
Manyan rewards fiye da da.
🎉
Registration yanzu a buɗe yake.
👉
Danna nan ka shiga yanzu:
https://www.gate.com/competition/f1rb/s7?ref=BFdEXF0J&ref_type=165&utm_cmp=AXHKa1jS
📌
Event details:
https://www.gate.com/announcements/article/49990
#RedBull
#GateRedBullRacingTour
#F1GrandPrix

March 02, 21:58
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Wannan shine jimillar adadin asarar da Amurka ta yi a kwana ɗaya cikin wannan yaƙin nata da Iran.
Kimanin dala biliyan hamsin
($50B)

February 25, 04:42
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Farashin dollar ya farfaɗo zuwa N1410 daga N1360 da yake a jiya.
Shin kuna ganin zata kai 2k nan kusa kamar yadda wasu suke harsashe?
👀

February 23, 16:44
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Alhamdulillahi...
Duk tsawon lokaci sai yanzu ya chanza ra'ayi zai shigo hidimar community, Ismail Yahaya Katsinawa ya buɗe sabuwar channel a Teleg.ram, wanda suke da interest kuma suke trading zasu iya join.
Yana sanya signal na trades ɗin da yakeyi live, sannan kuma zai dinga ɗaukar waɗanda suke active a cikin community ɗin nasa yana basu kyautan profirms account.
https://t.me/xaulordtradingclub
Wannan dama ce ba shakka da za'a ƙaru a amfana da ita.
Mu sha ruwa lafiya.

February 22, 20:34
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Ko kun san da cewa idan ka iya gano wasu kalmomin sirri guda goma sha biyu zaka iya kwashe dukkan kuɗaɗen nan
😉
😄