
SHEIKH AHMAD TIJJANI YUSUF GURUNTUM FANS
HIDIMA WA ADDININ ALLAH
(Muhadara Ta Musamman)
📖
📖
📖
📖
📖
📖
📖
📖
📖
Tareda: Malam Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)
Wannan Shine Muhadarar da Malam Ya Gabatar Yau Talata 28/04/2026 a Masallacin Zamfara dake ƙofar Ran anan cikin garin Bauchi.
https://youtu.be/O2a8GxrOqLs
📻
https://nurify.pro/audio/170
Ayi Sauraro Lafiya.
HIDIMA WA ADDININ ALLAH
(Muhadara Ta Musamman)
📖
📖
📖
📖
📖
📖
📖
📖
📖
Tareda: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum (Hafizahullah)
Wannan Shine Muhadarar da Malam Ya Gabatar Yau Talata 28/04/2026 a Masallacin Zamfara dake ƙofar Ran anan cikin garin Bauchi.
https://youtu.be/O2a8GxrOqLs
📻
https://nurify.pro/audio/170
Ayi Sauraro Lafiya.
📸
Hotunan Lacca da aka Gabatar yau
Daga Masallacin Zamfara, Kofar Ran Bauchi.
🎙️
Mai Gabatar da Lacca:
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gurutum (Hafizahullah)
Allah ya ba mu ikon amfanuwa da abin da muka saurara, ya sa ya zamo hujja a gare mu, ba hujja a kanmu ba. Ameen.
✍🏻
Abdussamad Ismail
Muhimmiyar Sanarwa Gare ku
Muna farin cikin gayyatar al'ummar musulmi zuwa wajen muhadara da za'a gabatar kamar haka:
👉🏽
. Rana: Talata 28/04/2026
👉🏽
. Lokaci: Bayan Sallan Magriba
👉🏽
. Wuri: Masallachin Zamfara, Kofar Ran Bauchi.
👉🏽
. Maudu'i: Hidima Wa Addinin Allah.
✴️
. Mai Gabatarwa: Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum
Allah Ya bada Ikon Halarta da Amfanuwa da Abunda za'a Saurara.
T U N A T A R W A
"Yana daga cikin Addu'ar Mai ƙarfi da mutum zaima a rayuwa, ka cutar da shi ya ce maka (ALLAH YA ISA) daga inda ya ce Allah ya isa, ya bar rigimar a hanun Allah SWT. "
Abdool Abdurrazaq
✍️
Sheikh Ahmad tijjani Yusuf guruntum (Hafizahullah)
Barkanku da Juma'a Masoya Malam Guruntum
😍
❤️
💖
Fatan zamu yi Sallah Lafiya, Allah ya karɓi Ibadunmu
🤲
.
Allah ya ƙara wa Rayuwar Malam Albarka tare da mu gabaɗaya
#TahirTsamiya
#Kmsunnah
#Guruntum
#Guruntumfans
#sheikhahmadtijjaniyusufguruntum