Выберите регион
и язык интерфейса
Покажем актуальные для региона
Telegram-каналы и возможности
Регион
avatar

SCTv Africa

Sunusicryptotv
Number one channel for verified news and updates on blockchain and cryptocurrencies. Contact: sctvafrica@gmail.com Youtube: youtube.com/@SunusiCryptoTV X (twitter): x.com/SCTvAfrica Facebook: https://www.facebook.com/sunusi.d.ali
Подписчики
61 700
24 часа
30
30 дней
-52
Необычное падение (24 часа)
Просмотры
5 996
ER
9,72%
Посты (30д)
7
Символов в посте
693
Инсайты от анализа ИИ по постам канала
Категория канала
Криптовалюты
Пол аудитории
Мужской
Возраст аудитории
25-34
Финансовый статус аудитории
Средний
Профессии аудитории
Технологии и разработка software
Краткое описание
March 04, 20:05
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

MEXC Ramadan Rewards Blast

Yanzu zaku iya trading na $BTC, $ETH, GOLD & SILVER ba tareda an chajeku trading fees ba a kasuwar MEXC.
Haka zalika, zaku iya samun kyautar iPhone 17 idan kukayi trading na assets da na zayyana a sama.

Sabbin users na kasuwar MEXC zasuyi trading na $BTC, $ETH, XAUT, SILVER, $SUI, $PEPE da sauransu ba tareda sun biya trading fees ba. Sannan sabbin users da suka fara saka kudi achikin kasuwar MEXC ta hanyar P2P zasu iya samun kyautar $10 ta hanyar spin.

Da sauran tsare-tsare da MEXC ta tanadar muku a Ramadan Rewards Blast, kamar yanda kuke gani a jikin flyers dake sama.
Ku shiga link dake kasa, domin yin rijista da kasuwar MEXC:
https://promote.mexc.co/a/Xeq1qAw9

March 02, 18:24
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Alhamdulillah. SCTv Africa YouTube channel ta chika 58,000 subscribers. Muna matukar godiya ga wayanda sukayi subscribing, haqiqa hakan yana karfafa mana gwiwa.
Wayanda basuyi subscribing ba, ga link na SCTv Africa YouTube channel, domin suyi idan suna ra’ayi.
youtube.com/@SunusiCryptoTV
Barka da shan ruwan Azumi na sha uku (13).
Mun gode

March 02, 05:24
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

English: For those asking whether I run a crypto academy or DEX trading class, I currently don’t.
However, I’ve created a comprehensive DEX trading series on my YouTube channel, organized into a single playlist.
There are some new Dex trading tools and techniques I didn’t cover in the earlier videos, and I plan to create updated content on them soon.
Below is the link to the DEX trading playlist. You can also explore other educational crypto videos on the channel. Don’t forget to subscribe to the YouTube channel.
Dex Trading Tutorial:
https://www.youtube.com/playlist?list=PLvYcDhcRmDHwkl9fqE-d7XTdY0pwalgmi
Hausa: Masu tambayar ko inada crypto academy ko Dex trading class, a yanzu dai bani da shi. Amma nayi bidiyo akan Dex trading a YouTube channel, kuma na tattare dukka bidiyon a chikin playlist daya.
Duk da cewa akwai sabbin tools da dabaru da ake yin amfani dasu a Dex trading wayanda banyi bayanin su a bidiyon baya ba, In Sha Allah zanyi bidiyon su a nan gaba idan hali yayi.
Ga link na Dex trading playlist daya nayi a kasa. Haka zalika, zaku iya kallon wasu bidiyon na ilimi da nayi a YouTube channel din.
Dex Trading Tutorial:
https://www.youtube.com/playlist?list=PLvYcDhcRmDHwkl9fqE-d7XTdY0pwalgmi
Kuyi subscribing na YouTube channel din, domin karfafa mana gwiwa.

February 18, 16:33
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Don’t wait for opportunity, create it.

February 17, 09:44
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

MEXC Africa Exclusive

600% APR & 400% APR
⚡️
Har yanzu masu sabon account na MEXC zasu iya staking USDT domin samun 600%.
⚡️
Haka zalika, masu sabon account a MEXC zasu iya staking na XAUT da SLVON domin samun 400% APR.

Zero Fee Trading Event
⚡️
Trading a TradFi kyauta ne, babu chaji. Trading na Gold, Silver, Copper, Natural Gas, Crude Oil, da sauran stocks duk babu chaji (trading fees).

Da sauran damarmaki da zaku mora a MEXC Africa Exclusive Event, kamar yanda yake ajikin hoton dake kasa. Domin ribatar wayannan damarmaki, kuyi rijista na wannan event ta link dake kasa
👇🏽
https://www.mexc.co/campaigns/AF-Feb-Vday-0fee?inviteCode=1PWns

February 11, 06:11
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

AZTEC Launchpad a Kasuwar MEXC
Ku karanta daga farko zuwa karshe a tsanake domin fahimtar komai.

Wannan damace ga SABBIN USERS kadai.

Damar sayen AZTEC a farashin $0.01 a launchpad, sannan ayi listing dinsa a farashin $0.04 (3X).

Kasuwar MEXC ta ware AZTEC 110,000 domin sayarwa wayanda suka shiga wannan launchpad.
Yanda Ake Shiga AZTEC Launchpad
➡️
Bude sabon account da MEXC, sannan ayi KYC. Zan ajiye link na bude sabon account a kasa.
➡️
Sannan ayi deposit ko P2P achikin kasuwar MEXC.
➡️
Ana shiga wannan launchpad da $20 zuwa kasa. Ba’a yarda a shiga da kudin daya haura $20 ba.
➡️
Bayan an saka adadın kudin daya ake son shiga launchpad, sai ayi register da subscription na launchpad din. Zan ajiye link na register da subscription na wannan launchpad a kasa.
➡️
An fara register da subscription na wannan launchpad a jiya 10th February. Basu fadi ranar sa za’a rufe ko za’a gama wannan launchpad ba.
Domin bude sabon account da kasuwar MEXC, tareda yin register da kuma subscription na AZTEC Launchpad, kuyi amfani da link dake kasa
👇🏽
https://www.mexc.co/launchpad/aztec/6989fbb7e4b0fbe7dc2ccb16?utm_source=usershare&utm_medium=aztec&utm_campaign=launchpad&inviteCode=1PWns

February 10, 14:08

Sanarwa ga Al’umma
Muna sanar da al’umma cewa an rufe rijistar batch na farko na courses na Web3 na SCTv HUB, kuma tuni aka gama registration din, na ajin zahiri (physical class), sai kuma next batch.
Amma, muna ci gaba da samun sakonni daga mutane da dama suna tambaya akan:
• DEX (Decentralised Exchange)
• Ilimomin Zamani na DEX
• Hanyoyin yin trading da yadda zaka nemo signal din ka, da kan ka a DEX.
Saboda haka, muna tunanin gabatar da Advanced DEX Class — ajin online, mai mayar da hankali kan koyarwa da fahimtar DEX, ba signal group ba.
⚠️
A LURA:
Wannan BA SIGNAL GROUP ba ne.
Ajin koyo ne da zai mayar da hankali kan:
Fahimtar yadda DEX ke aiki:
➠ Advance tools da ake anfani dasu wajen nemo signal.
➠ Sanin manyan Bots na DEX da yadda ake aiki dasu.
➠ Advance ilimummuka na Dex (kirkirar bundle, Kirkirar Meme coins, onchain da bundle analysis, Wallet tracking, Meta detection dss).
➠ Tsaron asusu da kasuwanci (risk management)
➠ Yadda mutum zai iya yin trading da kansa cikin tsari.
Kafin mu dauki mataki, muna son jin ra’ayinku
👇

Kuna da sha’awar Advanced DEX Class?
Ku bayyana ra’ayinku a kasa
👇

February 04, 14:00
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Bitget zasu raba 500,000 $SWCH ga traders da sukayi trading $SWCH.
🟢
Tsofaffi da sabbin users duk zasu iya shiga wannan event din.
🟢
Trader 650 za’a rabawa 500,000 $SWCH
🟢
Trader daya zai iya samun 28,400 $SWCH
🟢
Wannan event na kwanaki biyu ne kacal, kuma saura kwana daya da awa biyu a kammala shi (1D 2 hours).
Domin shiga wannan event, kuyi register ta link dake kasa
👇🏽
https://www.bitget.site/launchhub/trading-club/233050?clacCode=ZZ717X4S

February 01, 06:58
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Alhamdulillah. Article dinmu na wannan makon akan TradFi ya zama ready. Zaku iya garzayawa X (Twitter) handle dina
@SunusiMinjibir
domin karanta bayani akan TradFi.

January 30, 15:50
Файлы недоступны
1
Открыть в Telegram

Ga Wata Dama Daga Kasuwar MEXC.
Kuyi staking USAT domin samun 300% APR. USAT stablecoin ne wanda take da daraja daidai da USDT ko USDC.

Idan kuka yi staking USAT 100 zuwa 200 ($100 - $200), zaku samu damar morar 300% APR. Amma wannan staking din na iya kwanaki 3 ne kacal.

Idan kuka yi staking USAT data haura 200 ($200) zuwa 20,000, zaku samu damar morar 20% APR. Amma wannan staking din za’ayi wata guda chur ana morar sa.
Yanda Zaku Shiga Wannan Staking Din
1️⃣
Ku turo adadin USDT da kuke son kuyi staking daga wata wallet ko exchange. Ko kuma kuyi P2P na adadın USDTn achikin kasuwar ku ta MEXC.
2️⃣
Kuyi swapping USDT zuwa USAT.
3️⃣
Sai ku shiga earn kuyi staking na USAT.
Zaku iya samun $12 a kullum, ya danganta da adadin USAT da kuka yi staking.
Wayanda basu da kasuwar MEXC zasu iyayin rijista da link dake kasa, sannan suyi verification (KYC).
https://www.mexc.co/en-GB/acquisition/custom-sign-up?shareCode=mexc-1PWns
Zanyi bidiyon yanda ake yin wannan staking anjima domin saukaka fahimta.