
BRITec | Announcement
Duk Wanda yayi Nexira sun Tura Mai.
Alhamdulillah Duk DA ba Wani Abu aka samu Mai nauyi ba.
Ga Wani Airdrop zasi TGE 25 March mu gwada shi.
Don't skipp
Wandrlust Airdrop
Wandrlust Loyalty Program
Reward : Points For All Participant
✅
Register :
https://rewards.wandrlust.io/loyalty?referral_code=0G03FY7K
✅
Connect New Wallet, like metamask, trust wallet
✅
Complete All Task
✅
Do Daily Check-in
✅
Done
Assalamualaikum warahmatullah wabarakatuh!
Barka da wannan lokaci fatan kowa yasha ruwa lafiya, Allah ya karɓa ibadunmu baki ɗaya Amin.
Kamar yadda kuka sani munyi focusing wajen neman aiki a web3 bayan trading da mukeyi kullum, kwanakin baya bada jimawa ba na kawo ayyuka har guda biyu duk na ambassadorship na Moove da Bulb, kuma Alhamdulillah a ƙalla kusan mutane 15 daga mutanen wannan channel mai albarka sun samu aikin.
Yanzu ma dai wani aikin na ƙara samo mana sai dai akwai criteria da suka bamu kafin mutum ya samowa community ɗinsa aiki, zasu bamu aikin ne base on regional.
Zamuyi post akan project ɗinsu adadin Engagement da kowa ya samu shine za'ayi amfani dashi wajen tantance wanda za'a ɗauka, yanzu nayi post sbd haka zansa link ku taimaka kuyi mana engage a post ɗin Allah yasa mu dace.
https://x.com/i/status/2031439567316828276
Kamar dai yadda kuka sani duk nasarar da muke nema tare muke amfana, wannan ma in shaa Allah idan aka dace duka zamu amfana.
Please ku taimaka kuyi engage a post ɗin kamar, repost, comments da sauransu.
Ngd sosai!
🙏🏾
MARKET ORDER LONG BUY $ADAUSDT TP: 0.3059 SL: 0.2593 APPLY RISK MANAGEMENT USE SMALL LEVERAGE
MARKET ORDER LONG BUY $ADAUSDT TP: 0.3059 SL: 0.2593 APPLY RISK MANAGEMENT USE SMALL LEVERAGE
MARKET ORDER
LONG BUY
$ADAUSDT
TP: 0.3059
SL: 0.2593
APPLY RISK MANAGEMENT
USE SMALL LEVERAGE
Shima na holding ne 8mejbHqzKhPZvZ6j3vikLrbi4GsggZ3UJrBcYdGvpump
Assalamu alaikum.
Iftar Mubarak.
🥂
Ka hakura da Web3 ne ko har yanzu kana ciki?
Akwai wani Project "QWERTI" wanda yanzu haka sunda Ambassadors 100 kuma ina daya daga cikin Ambassador dinsu, Project din sunada kudi sosai kuma sun samu partnerships na manyan VCs Capital.
Bayan rewards na $3000 (₦4.4M) da zasu bawa Top 20 ambassadors yanzu sun karasu zuwa Top 30 da sharadin zasu kara daukar 20 Ambassadors, Yanzu haka akwai Weekly Contest da suka saka mana mu ambassadors kuma da USDT zasu dinda payments ko wane sati har na tsawon sati 16, tsawon sati 16 kenan zasu dauka za suyi TGE (TGE Q2 )
Akwai slots na ambassadors da zasu bawa Top 10 performance na wannan satin.
Idan Allah yasa na samu slots din zanzo nan na dauka. Duk wanda na dauka ni da kaina zan koya masa strategies da zayyi posting a Twitter/X har ya samu nasara
https://app.qwerti.ai?ref=he5-36481
Please kuyi register ta wannan link din domin zasu bayar da slots din ne kawai ga Top 10 masu Referrals
- Connect your wallet (SOLANA OR EVM)
- OR sign up using Google (email)
- zaku iya Swaps na Coins/tokens domin samun points dinsu wanda dashi ne zasuyi amfani wajen bayar da Airdrop (TGE Q2)
- Ko wane irin Coins/token da yake kan Dex akwai shi aciki
Masu Trading akan Solana wannan damace musamman a gareku.
⚡️
Register and start participating now to avoid missed out!
⚡️