
LEARN WITH MSAGEER
Assalamu alaikum, bana da wani special class. Idan akwai to bani bane.
Na gode.
GM
Epstein ne ya ƙirƙiri Bitcoin!? Ana yaɗa wasu abubuwa daga “Epstein files” a intanet, suna ikirarin cewa Jeffrey Epstein ne ya yi amfani da sunan Satoshi Nakamoto wato mutumin da ba a san ko wanene ba da ya ƙirƙiri Bitcoin. An ce akwai hotunan imel (ba a…
Epstein ne ya ƙirƙiri Bitcoin!?
Ana yaɗa wasu abubuwa daga “Epstein files” a intanet, suna ikirarin cewa Jeffrey Epstein ne ya yi amfani da sunan Satoshi Nakamoto wato mutumin da ba a san ko wanene ba da ya ƙirƙiri Bitcoin.
An ce akwai hotunan imel (ba a tabbatar da su ba) da aka aika wa Ghislaine Maxwell, inda aka rubuta:
"The Satoshi pseudonym is working perfectly. Our little digital gold mine is ready for the world. Funding secured."
Idan wannan gaskiya ne, zai sauya tarihin asalin Bitcoin gaba ɗaya.
Idan ƙarya ne kuwa, to yana daga cikin manyan ƙarya mafi hauka da aka taɓa yaɗawa.
Me kake tunani, gagarumin sirri ne ko kuma tarko?
I'm hosting a space:
https://x.com/i/status/2016905807254708340
Barka da wannan lokaci
🤝
LEARN WITH MSAGEER
pinned «
TEF APPLICATION GUIDE VIDEO
»